Kannywood

Bidiyon tsohuwar Jaruma safiya musa ya jawo cece kuce a titkok

Tsohuwar jarumar Masana’atar Kannywood safiya musa wadda itama ta taka rawar gani a Masana’atar shirya finafinai ta kannywood.

Safiya musa tayi aure Allah ya albarkacita da samun ‘ya’ya mata da maza aure yayi riba kuma tun a lokacin da tayi aure tana zaune da mijinta lafiya.

Wannan bidiyo tana cikin mota ne wanda take zara ido ta sanya wakar hamisu breaker inda nan take wasu sunyi martani Sosai akan wannan bidiyo.

 

Hausaloaded ta samu tattaro muku kadan daga cikin martanin mutane kamar haka :

@Hajiya Ruqayya cewa take:

Dan Allah ki rage kibar nan for the sake of health u r still beautiful.

@Hanoupha cewa yake:

kunada damuwa wani lokacin kawai raddi ne a ranku kafin ku fahimci kan zance
qiba idan tayi yawa tana illa a jikin Dan Adam Kuma akwai hanyoyin da lik.

@akeelah cewa take:

wai da kuke cewa ta rage kiba ita taba ma kanta kibar ne kila tafi ku so ta rage Allah shi keson ta a haka.

@Raypulse_Multipurpose cewa take:

yanzu da a ramen kuka gan ta ma magana zaku yi, Idan Kuma a yanda take da haka take still Shima magana zaku yi… Dan Adam kenan.

@Chef Jeedat cewa take:

Subhanallah gaskia kiyiwa kanki fada wannan fuska kamar an buga miki iska.

@Inuwa cewa yake:

kai jama’a, ina ruwanku, idan mijintane yafison hakanfa, kokuma tafi son haka. misali, ni kwata kwata bana san kiba. amma wani yana so.

@naimatijjani497 cewa take:

Wallah kina burgeni yanda kike zaman auren ki abinki sae dae dan Allah ki rage kibar domin tayi miki yawa wallahi sae muni data saki







Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button