Kannywood

Mansurah Isah ta chachaki Shuwagabani akan Tsada Rayuwa

Mansurah Isah ta chachaki Shuwagabani akan Tsada RayuwaTsohon Jarumar masana’anar kannywood kuma matar jarumi masana’atar kannywood kuma uwa ga jaruman masana’atar kannywood Mansurah isah ta koka kan tsada rayuwa da ake a cikin kasar Nigeriya.
Mansurah isah ta koka ne kan irin yadda karancin man fetur ya fara addabar mutanen kano wanda tace tabbas tsadar man fetur tsada ce da zata kara sanya talakan Nigeria cikin wani hali inda tun satin ya gaba wannan abun ke faruwa a jahar Sokoto
Ta kara da cewa yau idan ka saya abu duba kaza ,zaka samu gobe ya kara kudi inda ta kawo misali da gas cewa idan yau ka sameshi dubu bakwai gobe zaka jishi dubu takwas.
A cikin bada labarin tace taje sayen shinkafa yar hausa amma anka ce dalla ta ƙara abun mamaki da ya bata shine ta bayar da naira biyar domin sayen rake.
Sai anka bata sara ukku mai makon biyar sai tace haba sai yace dalla ta tashi.
Abun tambaya a nan miya hada raƙe da tashin dala?.
Ga bidiyon nan ku saurari cikakken bayani.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button