Kannywood

Zawarawa na sun kai Malala sai nayi screening Dan Gaye~ inji Kyauta Dillaliya ta shirin Dadin Kowa

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 47, shirin ya tattauna da Fati Nayo Fulanin Asali, wadda aka fi sani da Kyauta Dillaliya ta Dadin Kowa, inda ta amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarta.
Ɗaukar bidiyo da Tacewa: Abdulsalam Usman Abdulkadir
Tsarawa da gabatarwa: Halima Umar Saleh

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button