Saturday, 31 August 2019
VIDEO : kalli bidiyon Aisha Idris Ta Sake Cin Mutuncin Ali Nuhu Da Yaransa Inda tayi musu tatas

Home VIDEO : kalli bidiyon Aisha Idris Ta Sake Cin Mutuncin Ali Nuhu Da Yaransa Inda tayi musu tatas
Ku Tura A Social MediaWata sabuwa inji yan chacha wannan budurwa mai suna A'isha Idris haryanzu wutar taba kwanta tsakaninta da ali nuhu ba.

Wanda idan baku manta ba Hausaloaded.com ya kawo muku labarai sosai akan rikicin da ya barke a kannywood wanda harda shugaban tace fina finai afakallahu tayiwa wankin babban bargo.

To yau kuma ya dawo tsakanin ta da yaran ali Nuhu wanda a posting dinmu kunga fuskokin jarumai biyu daga wannan masana'antar.

Ga bidiyon nan kasa domin jin irin yadda tayi musu chas.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: