Tuesday, 9 July 2019
Ko kisan Illolin Sanyi Mai Zubar Da Farin Ruwa (Toilet Effection) Ga 'Ya Mace

Home Ko kisan Illolin Sanyi Mai Zubar Da Farin Ruwa (Toilet Effection) Ga 'Ya Mace
Ku Tura A Social Media

Sanyi mai fitarda farin ruwa(bectrial vaginosis) wani yanayine da mata da dama ke famadashi ta inda wani farin ruwa mai kauri,warin kifi tare da yauki ke fita daga gabansu yawanci bayan fitsari ko kuma haka kawai.wannan cutar na addabar mata dayawa tare haifar da matsaloli a rayuwarsu ta aure.

ALAMOMIN TOILET INFECTION(SANYI)

1-Fitarda farin ruwa mai kauri dake Karni

2-Kaikayin Gaba

3-Radadi yayin saduwa

4-Warin gaba

5-Daukewar shaawa

6-Tsartsagewar farji

7-Rashin jin dadin saduwa

8-Kumburar murfin Farji tareda dafewa

9-Zubarda jini yayin saduwa

HANYOYIN KAMUWA

1-Amfani da bandaki marar Tsafta ko Na Gidan Haya,  Gidan Biki ko Aure.

2-Saduwa da maza daban-daban

3-Barin(pant)yayi kwanaki a jiki

4-Yawan tsarki da ruwa me zafin Gaske

5-Rashin wanke farji sosai

6-Amfani da sabulai masu karfi yayin wanke Gaba

ILLOLIN TOILET INFECTION

1-Yawan Bari

2- Kaikayi me sa Kuraje

3-Hana samin

4-Budewar Farji

5-Tsana wajen Megida

Me Bukatar Hadadden Maganin Sanyi na Mata aimana Magana a 08135404044, 08020738307 ko WhatsApp. 

N13500

Zamu aiko duk inda ake bukata,  amma zaku sallami direbobi.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: