Hausa Series Fim

Kalli Shirin ALAQA Episode 8 ORG – Ali Nuhu Tv

Kalli Shirin ALAQA Episode 8 ORG - Ali Nuhu TvGari na wayewa masu aikin hotel sun shigo gyaran daki suka tsinci wata baiwar Allah cikin wani hali, an shayar da ita sannan an mata fyade. Hakan ya saka kowa cikin rudani don babu kowa a dakin sai ita kadai sannan bata cikin hayyacinta balle ta yi wani bayani da zai nuna yadda ta tsinci kanta a wannan halin…..!
Wa ke da ALAQA da halin da yarinyar nan ya tsinci kanta?
Ku sauraremu ran 3rd ga watan December 2021 a ALI NUHU Channel a kan YouTube da karfe 8pm na dare din fara kallon wannan shiri mai suna ALAQA.
*Fyade
*Shaye Shaye
*Talauci
*Cin amana
*Fin karfi
*Cin Zarafi
*Yaudara
*Gabar cikin gida
Duk suna kunshe a ciki!

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button