Kannywood

Hira da Aminu Saira game da Mutuwar Mahmood a shirin Labarina Shin Da Gaske Ya mutu?

Hira da Aminu Saira game da Mutuwar Mahmood a shirin Labarina Shin Da Gaske Ya mutu?Kamar yadda shirin labarina na wannan sati na ranar juma’a ya kasance kashe na hudu zango na biyar a turance “season 4 Episode 5” an ga mutuwar Mahmoud a cikin shirin.
To shine ya baiwa yan kallo shin da gaske ya mutu ne a cikin shirin ko mafarki ne domin ba’a taba yin irin Wannan mafarki a cikin shirin labarina ba.
Anyi mafarki kadan wanda take halbasa da bindiga ashe shine Mahmoud ke mafarki ba gaskiya bane.
To shi kuma wannan babu fuskokin jaruman kwata kwata a cikinsa Sumayya da Mahmoud shine voa hausa na yi maza maza domin tattauna da mai bada umurnin shirin Malam Aminu saira domin jin shine gaske ko akasasin hakan.
Ga hirar nan ku saurara kuji

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button