Kannywood
Aminu SairaMai shirya fina-finai Hausa na Kannywood ya samu karuwa
Advertisment


ya sanar da haka a shafin sa na yanar gizo ranar talata 3 ga watan Octoba.
kamar yadda ya sanar sunnan ɗiyar Amatullah
“Alhamdulillah, Masha Allah. Allah ya Albarkace mu da Samun “ya mace, Sunanta (Amatullah) Allah yai mata albarka.” ya rubuta.
Muna masa barka, Allah ya raya Amatullah.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com


