Kannywood
Video:- Download KANINA Trailer Film
Advertisment
Wannan wani shiri fim ne da Ali Nuhu Team Yayu wannan fim wanda a cikin wannan fim akwae sabuwar jaruma da anka haska a wannam shiri wanda idan kunka kalli wannan trailer zaku yaba.
Ali Nuhu
Shamsu Dan Iya
Babban Lahayatu
Balkisu Abdullahi.
Wanda Ali nuhu ne ya bada umurni
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com









