katsina
-
Labarai
Rikicin Sojoji da matasa a unguwar Chake, ya yi sanadiyar rasa ran yaro 1 da raunata matasa 2 da sojojin suka harba a jihar Katsina
Kamar yadda bincike ya tabbatar ta bakin wasu mutane shaidun gani da ido waɗanda suka buƙaci a sakaya sunansu, sun…
Read More » -
Kannywood
Ramadan: Rarara Ya Raba Tallafin Kayan Abinci Da Kudi Miliyan 75 Ga Mutane Dubu 15 A Jihar Katsina
Mai Girma Shugaban Kasar Mawaka Alhaji Dauda Kahutu Rarara Ya Tallafawa Mutane Dubu Goma Sha Biyar ( 15,000 ) Da…
Read More » -
Labarai
Sojin Najeriya tayi Nasarar Aika Wani na Hannun Damar Ƙasurgumin Ɗan Bindiga Moɗi Zuwa Barzahu
Yanzu nan majiyarmu ta samu labari mai daɗi wanda majiyarmu ta samu ta hannun Muhammad Aminu kabir kan nasarar da…
Read More » -
Labarai
Jama’ar garin ƴargoje sun tare babban titi suna zanga-zanga rashin tsaro a jihar Katsina
Wannan tare hanya domin nuna rashin tsaro da ake fama da rashin tsaro domin nuna fushin su ba sabon abu…
Read More » -
Labarai
Ƙaramin yaro mai shekaru 13 a Jibia ya haddace Al-Qur’ani Maigirma
Wani Yaro mai shekaru 13 a Duniya dake zaune a ƙaramar hukumar Jibia, ya haddace Al-Qur’ani Maigirma a cikin Ɗalibai…
Read More » -
Labarai
Jami’an KSCWC sun hallaka ‘yan bindiga 5 a garin Wagini dake ƙaramar hukumar Batsari a jihar Katsina
Rahotanni daga garin Wagini a jihar Katsina sun tabbatar da cewa jami’an tsaron al’umma ƴan-sakai “Katsina Community Watch Corps” na…
Read More » -
Labarai
Ƴan bindiga sun kai hari a wurma sun ƙona gidadje, asibiti da ofishin yan sanda da sace mutum 12
A Ranar Litinin din da ta gabata, bayan Sallar Magriba, gungun ‘yan bindiga akan babura suka afka cikin garin Wurma,…
Read More » -
Labarai
Zaman lafiya ya dawo a kananan hukumomi 13 na jihar Katsina – Gwamnati
Mataimakin Gwamnan jihar Katsina Alhaji Faruq Lawan Jobe, ya ce gwamnatin jiha ta yi kokari ta maido da zaman lafiya…
Read More » -
Labarai
Madallah : Ana cigaba da samun saukin farashin abinci a wasu kasuwanni
Alhamdullahi komai yayi tsanani maganinsa Allah irin yadda anka sha tashin gwauron zabi na farashin abinci muna kawo muku rahoto…
Read More » -
Labarai
Farashin Abinci ya fara sauƙi a wasu kasuwannin a arewacin Nijeriya
Alhamdullahi Farashin kayan abin ya karye sosai wanda tabbas wannan labari, labari mai daɗi duba da yadda farashin abinci yake…
Read More »