Kano
-
Labarai
Uwa ta kai ɗanta kotu don yana barazanar kashe ta a jihar Kano
Wata kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a Kofar Kudu jihar Kano ta tsare wani mutum da aka sakaya sunansa…
Read More » -
Kannywood
Zaluncin rusa zaben Abba Gida-gida ya sanya ni tunanin barin Nijeriya – Ali Jita
Bayan yanke hukunci sakamakon zaɓen gwamnan Kano Engr Abba Yusuf inda kotu ta anya Dr. Nasiru yusuf gawuna a matsayin…
Read More » -
Labarai
Ƴan Kwankwasiyya Ƴan Ta’adda Ne – Alƙali Justice Anya
Wato abinda hausawa kance tsugune bata kare ba domin daya daga cikin alkalan da sunka yanke hukuncin zaben jihar Kano…
Read More » -
Labarai
Barrister Abba Hikima yayi martani akan hukuncin zaben kano
Akwai abubuwan da ni kaina ban gamsu da suba a ɓangaren NNPP – Barr. Abba hikima Barrister Abba hikima yana…
Read More » -
Labarai
Hukuncin zaben kano: shiri ne da yunkurin rusa arewa da alummanta- Dr. Idris Ahmad
Dr idris ahmad wani mutum daya fito daga arewa maso gabas a jihar yobe wanda Allah ya albarkaci shi da…
Read More » -
Labarai
Wani Bawan Allah Ya Gwangwaje Matashin Da Ya Mayar Da Kuɗin Nan Da Adaidaita Sahu
In Baku manta ba shine wanda ya tsinci Naira Miliyan 15 kuma ya mayar wa maishi bayan yaji sanarwa a…
Read More » -
Labarai
Mahaifi ya kashe jaririya kwana ɗaya da haihuwa saboda ya fi son ɗa namiji
Wani matashi dan shekara 28, mai suna Misbahu Salisu, ya kashe jaririyar da aka haifa masa, kwana ɗaya da haihuwa,…
Read More » -
Labarai
Wani matashi Dan Sahu ‘keke napep’ ya Maida kudi Miliyan 15 da ya tsinta
Wani matashi dake tuka Babur din Adaidaita Sahun mai suna Auwalu Salisu Wanda aka fi Sani da Na Baba dake…
Read More » -
Labarai
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya kori Kwamishinan Ƙasa da kuma Ogan Boye kan kalaman ‘tunzura al’umma’
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya sallami kwamishinan filaye da safiyo na gwamnatin jihar, Adamu Aliyu Kibiya daga muƙaminsa, bayan…
Read More » -
Labarai
Duk alƙalin da ya juya zaben kano ya shiri haddasa bala’i da tarwatsa kano – cewar Kwamishina Adamu Aliyu
Kwamishinan Kasa da Sufiyo na jihar Kano, Adamu Aliyu ya gargaɗi Alkalan da za su yanke shari’ar zaɓen gwamnan Kano…
Read More »