A Duniya
-
Addini
Sako Zuwa Ga Gwamnatin Kano Gameda dakatar da Haska fim din Ta’addanci
Sheikh Asadus islam yace Yan fim suna taimawaka yahudu wajen yakar Al’umma da ruguje arewacin Nigeria su sani ko basu…
Read More » -
Kannywood
Bazan Iya Fada Da Gwamnati ba A Shirye Nake Na Daina Fim din A Duniya – Tijjani Assase
A CI-gaba da martanin da furodusoshi da daraktocin Kannywood ke yi game da haramcin da Hukumar Tace Finafinai ta Jihar…
Read More » -
Kannywood
Dokar hana yin fim kan aikata ta’asa: Afakallah ya biyo layin hauka, inji Falalu Ɗorayi
FITACCEN jarumi, furodusa kuma darakta Falalu A. Ɗorayi, ya yi fatali da dokar nan da Hukumar Tace Finafinai ta Jihar…
Read More » -
Hausa Series Fim
Asase ya ƙaryata masu cewa gwamnati ta dakatar da nuna shirin ‘A Duniya’
FURODUSA kuma jarumi Tijjani Abdullahi (Asase) ya ƙaryata raɗe-raɗin da wasu ke yaɗawa cewa wai gwamnatin Jihar Kano ta dakatar…
Read More » -
Hausa Series Fim
Gwamnatin Kano za ta taka wa Tijjani Asase burki a kan diramar ‘A Duniya’
GWAMNATIN Jihar Kano ta ƙudiri aniyar kawo gyara a labarin da ake gabatarwa a cikin fim ɗin nan mai dogon…
Read More » -
Kannywood
Kungiyar Malaman Tsangaya ta bukaci a dakatar da Fim din “A duniya”
A yanzu haka dai wata Sabu war rigima ta bullo tsakanin jarumi kuma Furodusa Tijjani Abdullahi Asase da kuma wata…
Read More » -
Hausa Musics
Hassada ce kawai ta sa ake sukar shirin wasan kwaikwayon ‘A Duniya’ – Tijjani Asase
Tun bayan shefe kusan watanni biyu da tafiya hutun haska Fim ɗin nan mai dogon Zango na ‘A Duniya’ wanda…
Read More » -
Hausa Series Fim
Shirin wasannin Kwaikwayo na “A Duniya” da “Haram” ba sa koyar da komai sai miyagun halaye – Sanusi Bature
Tsohon mai magana da yawun ɗan takarar gwamnan Kano na Jam’iyyar PDP a zaɓen shekarar 2019, Abba Kabir Yusuf wato…
Read More »