Labarai
-
Da Ɗumi-Ɗuminsu Rundunar Jami’an Tsaro Sun Aike Da Kachalla Damina Barzahu Tare Da Dama Daga Cikin Yaran Shi
Ƙasurgumin ɗan ta’addar nan da ya addabi jihohin Katsina da Zamfara, Kachalla Damina, ya gamu da ajalin shi tare da…
Read More » -
Halima Cissé matar da ta haifi yan 9 ta shiga kundin Bajinta na “Guinness World record”
Halima yar ƙasar Mali ta haifi jarirai 9 lokaci guda a wani asibiti dake ƙasar Morocco a ranar 4 ga…
Read More » -
RAMADAN: Dangote ya raba buhun Shinkafa miliyan ɗaya, kuma yana ciyar da mutum 10,000 kullum a jihar kano
Attajirin da ya fi kowa kudi a Afirka, Alhaji Aliko Dangote, ya kaddamar da rabon abinci kyauta ga al’ummar Musulmi…
Read More » -
Sheikh Ibrahim Khalil ya bukaci gwamnan Kano ya bada murja kunya muƙami
Sanannen malamin addinin musulunci, Sheihk Ibrahim Khaleel, ya bukaci gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, da ya nada , Murja…
Read More » -
Gobara ta canye shaguna 180 ƙurmumus a babbar kasuwar Sakkwato
Wata gobara da ta tashi a babbar kasuwar jihar Sokoto da safiyar yau Litinin ta yi sanadin ƙonewar shaguna da…
Read More » -
Muna da shawarwarin magance matsalar tsaro a Najeriya – Ƙungiyar Fulani
kungiyar makiyaya ta Kullen-Allah ta kasar ta yi kira ga illahirin makiyayan kasar da su guji duk wani abu da…
Read More » -
Ɗalibai 9 cikin 21 sun kuɓuta a dan sace a jami’ar tarayya da ke Gusau
A ranar Juma’a ce ‘yan bindiga suka saki ɗalibai su 9 daga cikin su 21 da suka sace, waɗanda ke…
Read More » -
An kama wani gardi ya yi shigar mata a dakin kwanan ɗalibai mata a Kano
Jami’an Hukumar tsaron Farar Hula, wanda aka fi sani da ‘Civil Defence’ a jihar Kano sun cafke wani mutum mai…
Read More » -
Ƙasar Nijar ta yanke hulɗar soji da Amurka
Gwamnatin sojin Jamhuriyar Nijar ta sanar da yanke duk wata hulɗa da ta danganci haɗin-kai ta fannin soji da ƙasar…
Read More » -
An kammala sauke tan 200 na kayan agajin da za a raba wa jama’ar Gaza
Wata kungiyar agaji ta Amurka ta ce tawagarta a yankin Gaza da yaki ya ɗaidaita, ta kammala sauke kayan agajin…
Read More »