Addini
-
An taba dasamin bomb a ofishi dina – Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Sheikh aiminu Ibrahim daurawa babban kwamandan hisbah ta jihar Kano a cikin wani shiri da rumfar afrika podcast ke gatabarwa…
Read More » -
Daga karshe Prof Mansur sokoto yayi magana akan Rubutunsa da ja jawo cece kuce
Farfesa mansur Ibrahim sokoto yayi rubuta dazu da ya kawo cece kuce a kafaffen sada zumunta inda wasu ke ganin…
Read More » -
Abin da ya sa hisbah ke kai samame wuraren horewa a kano – Sheikh Aminu Daurawa
Hotuna da bidiyon, da ke nuna ‘yan Hisban na kama ‘yan mata da ma samari a wuraren holewar, sun karaɗe…
Read More » -
Dr. Zakir Naik ya baiwa Falasɗinawa kyautar kudi miliyan 383M
Fitaccen malamin addinin musulunci Dr zakir Naik wanda ya shigo kasar Nijeriya a jihar Sokoto wajen da’awa kamar yadda ya…
Read More » -
Sheikh Kabiru Gombe: Duk wanda yasha Rubutu ya sha datti kuma zai iya kamuwa da Typhoid,malam yayi bayyani
Fitaccen malamin addinin Muslunci Sheikh kabiru Muhammad gombe yayi wani bayyani akan shan rubutu da mutane suke cewa. Shafin sawtul…
Read More » -
Mutum ne ya turawa matarsa saki ta WhatsApp kafin ta bude sai ya goge,ita kuma tana amfani da “Gbwhatsapp” sai tagani sakin ya yiyu? – Dr. Bashir Aliyu Umar
Mutum ne ya turawa matarsa saki ta manhajar WhatsApp wanda shi yana amfani da asalin WhatsApp ne yayinda ita matar…
Read More »