Kannywood

Walimar saukar Alkur’ani na Ƴar shugaban hukumar tace fina finai Abba elmustapha a cikin hotuna

Yadda A Gudanar Da Walimar Saukar Alƙur’ani Na ‘Yar Shugaban Hukumar Tace Fina Finai Na Jihar Kano Kuma Jarumi A KannyWood El-Mustapha.

A Ranar Lahadi, 22 Ga Oktoba, 2023 aka yi taron walima na saukar karatun Alƙur’ani na ‘yar Shugaban Hukumar Tace Finafinai da Ɗab’i ta Jihar Kano, Alhaji Abba El-Mustapha, wato Aisha Abba El-Mustapha (Lateefa).

Taron ya gudana da yamma a gidan El-Mustapha da ke Titin Malam Aminu Kano, kusa da Ƙofar Gadon Ƙaya, a birnin Kano.

A wajen taron, wanda ‘yan’uwa da abokan arziki da dama su ka halarta, an yi karatun Alƙur’ani tare da addu’o’i, sannan kuma aka raba kyaututtuka ga yara. Ita ma amaryar saukar, wato Aisha, ta gabatar da karatu.

Shugaban hukumar tace finafinai abba almustapha ne wallafa shafinsa na sada zumunta.

Ga hotunan nan

Walimar saukar Alkur'ani na Ƴar shugaban hukumar tace fina finai Abba elmustapha a cikin hotuna
Walimar saukar Alkur’ani na Ƴar shugaban hukumar tace fina finai Abba elmustapha a cikin hotuna

Walimar saukar Alkur'ani na Ƴar shugaban hukumar tace fina finai Abba elmustapha a cikin hotuna Walimar saukar Alkur'ani na Ƴar shugaban hukumar tace fina finai Abba elmustapha a cikin hotuna Walimar saukar Alkur'ani na Ƴar shugaban hukumar tace fina finai Abba elmustapha a cikin hotuna Walimar saukar Alkur'ani na Ƴar shugaban hukumar tace fina finai Abba elmustapha a cikin hotuna

Mutane sunyi martani akan wannan fustin na shugaban hukumar tace fina-finai da al’adu abba elmustapha.

@safzorofficial cewa yake :

Allah ya albarkaci karatun yayan mu .

@official_tyshaban yana cewa :

Ina taya murna ga yar mu.

@usman_kebbe ya ce yake:

برك الله فيها ولأباويها جميعا، أسأل الله عظيم أن يجعل هذا العمل مقبول لإبنتي
A gaskiya daughter Na I’m really appreciate Allah ya sanya alkhairi acikin wanan lamarin uwayenki kuka dasuka tsaya Dan suga kinkai wanan lokacin Allah ya biya su da aljanna naji dd sosai gsky yaya @abbaelmustapha1 Allah yakara rufa asiri.

@prince_ umar_faruk_ozil abinda yake cewa:

Masha Allah agaskiya nataya ta murna sosai Allah ya sa tayi akan saa amen.

@faridahfarouq abinda take cewa :

Ma sha Allah, Allah yayi wa rayuwa da karatun ta albarka, Allah ya kawo miji nagari.

@zakinala cewa yake:
.Ma sha Allah Allah yayi mata albarka kuma yasa tayi na tsorin Allah ya kawo mata miji na gari.

 

 Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button