Hausa Musics

MUSIC: Salim Smart  – Sifar So

Salim Smart ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Sifar so”.

Salim smart hazikin matashin mawaki ne wanda shima yanzu yaron yana tashi sosai.

Shine mawakin da yayi wakar rayuwa kaddara ce ta shirin labarina mai dogon zamani wanda zakuyi mamaki sosai.

MUSIC: Salim Smart  - Sifar So

Salim Smart yayi kokari sosai wajen fiitar da sabon kudin Album dinsa mai suna “October Ep”

Zaku iya amfani da alamar Download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.

 

DOWNLOAD MP3







Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button