Kannywood

Murya kunya tayi tumu tumu da rarara akan kalamansa da yayi fira da yan jarida

Fitacciyar jarumar nan yar tiktok ita ma ta tsokaci akan magan ganun rarara da yayi akan buhari inda tace tabbas ashe tafi wancan hankali.

Jarumar tayi bidiyo ne kafar sada zumunta ta tiktok inda ta wallafa @yagamen1 inda tace cewa:

Murya kunya tayi tumu tumu da rarara akan kalamansa da yayi fira da yan jarida
Murya kunya tayi tumu tumu da rarara akan kalamansa da yayi fira da yan jarida

“Ai shi wannan da ake ta cece kuce kallon mahaukaci nake masa wallahi ban taba yimai kallon mai hankali ba, gashi a sannu a sannu gaskiya tana halin ta , ni murja ana mahaukaciya mahaukaciya taya za’a yi nazo nayi suɓutar kalamai irin haka.

Amma a haka ake magana babu tattaunawa komai fadi ake babu kimsti, tsabar miyar kuka ta cikawa mutum jiki bi a hankali , ai ni bazanyi raddi ba ko kalubali.

“Kuma maganar da nake son fadawa mutane a nan shine idan ka bari ana ganin mutumcin ka, billahilazi ka bari wannan damar ta kuɓuce maka uban kowa ya juya maka baya wallahi sai ka gane Allah da girma yake -inji murya

Mutanen mu na arewa ya kamata ku sani idan ɓera da sata daddawa da warinta daga lokacin da dan arewa muka daina sayar da kuri’unmu daga lokacin zamu fara fuskantar su koma waje a duniya amma tayaya ko ta wannan sayen mu ankayi.

Murya kunya ta kawo misalin cewa taya za’ayi dan kasuwa ya sawo atamfa akan dubu sittin ya kawo kasuwa kuma ya sayar a hakan hauka ake dole sai yaci riba, amma ga diyayan gidadawa da garemu kana magana Sai ace kana hassada uban wa zaka tsayawa kana yiwa hassada bayan lokacin yazo abubuwa sai taɓarbarewa suke yi ya kamata dai a gyara hali.

Kuma duk wanda bai jikanmu ba, idan mun ji ƙansa ta gayamai maganar da ta fito bakinmu Allah ya tsinen albarka- inji murja kunya.

Murja kunya ta wallafa wannan bidiyo a shafinta na @yagamen1 a tiktok

@yagamen1♬ original sound – Yagamen1🇳🇬🇳🇬

Mutanen a manhajar titkok sunyi martani karkashin wajen sharhi a wannan bidiyo.

@Anas umar cewa yake:

A gaskiya kinyi maganar hankali wlh duk mai hankali zai fahimta.

@IBRAHIM SALISU ga abinda ya rubuta:

Amman wlh baki taba birgeni irin yauba Allah ya qara Mana luggatul kalam.

@Habeeb uthman abinda ya rubuta kenan:

wato nariga na gano cewa murja sayyidace wan nan larabci haka.

@babaye chef🇳🇪🇳🇪🇳🇪 ga abinda yake cewa:

wallahi ada baki birgeni amma ayanzu inayinki. barima inmiki floy.

@yousee11010 ga abinda ya rubuta:

Shehiya murja kina burgeni wlh murja akwai fadar Gaskiya acikin wasa.

@Danyarbawa ga abinda ya rubuta:

Wlh I love you murja kin shiga raina kin zauna dan kin samu wuri @yagamen1Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button