Addini

Malam ya cire tsoro : ya fadi gaskiyar masu hannu a matsalar tsaro a arewa – Dr. Abdallah Gadon kaya

Matsalar tsaro a arewacin najeriya abu ne wanda yayi katutu wanda abun wallahi yayi yawa sosai wanda baka san iya adadin mutane da ke hannun yan bindiga.

Dr.abdallah Gadon kaya ya fadi gaskiyar abinda yake ya faru da rashin tsaro yace wallahi sai mun fada koda kashe mu za’a yi a cikin wani faifan bidiyo da yake yawo a shafun sada zumunta.

Ga abinda yake cewa :

“Duk abinda kunka ga anayi na zubar da jini wallahi akwai hannun Musulmi yan arewa manyan kasa nan akwai hannunsu a ciki kurum munafurci ne ake ba’a fada yanzu da ka taea mutane ka fito kana bayyani sai a turo jami’an tsaro a kama ka, wannan bayani ya za’ayi kaza shikenan basa so a fada.

Amma a matsayin ku na yan kasa wajibi ne ko zasu kashe mu gwanda mu gayamuku gaskiya wannan shine hakikanin abinda yake faruwa a wurin shi wannan shugaban da muke gani yasan da abin amma yafi karfinsa sai dai da taimakon wasu.

Malam ya kara da cewa:

“Yanzu ko jami’an tsaro anka tura ae akwai masu basu umurni suma manya sojojin ba sunda ra’ayi da samun kuɗi ba, suna da shi to harka ce ta tsiya me zan samu kurum, dan najeriya ya yarda ayi ta kashe dan uwansa indai zai samu arziki to malam akwai son zuciya ne.

Karkuyi mamakin abun nan yaki ci yaki canyewa akwai son zuciya ne.”-inji malam.

Ga bidiyon nan.Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button