Labarai

Jan hankali ga masu sukar Bbc hausa – Barrister Audu Bulama

Barrister audu bulama Bukarti ya yi nasiha da kiraye ga al’umma najeriya musamman ga yan tiktok da sunka fito da kiraye na cewa tabbas sai an dawo da yan matan Gusau a ranar samun yanci.

Wnada tabbas wannan abu ne mai kyau amma sukar bbc hausa,legit, freedom Radio kano da dai sauransu na rashin yada zanga-zangar da mutane sunkayi akan tabbas sai an samu tsaro a arewacin najeriya.

Barrister audu bulama Bukarti yayi kira da cewa kusani cewa yan jarida sunfi son a sanar da su labari kafin abu ya faru to shine labari da dumi dumi domin wallafa da sanar da duniya.

Jan hankali ga masu sukar Bbc hausa - Barrister Audu Bulama
Jan hankali ga masu sukar Bbc hausa – Barrister Audu Bulama Hoto/facebook

A nawa sani ni audu bulama bukarti nasan BBC hausa suna daya daga cikin gidan jaridar da yaje yayi fira da shugaban makaranatar gusau, inaso mutane su sani bbc hausa sune gaba gaba wajen yada labarai akan rashin tsaro tun daga boko haram har zuwa yanzu domin nasan sun sha matsin lamba tun gwamtani da ta gabata da su daina yadawa amma sunka dage sai sunyi duk da za’a iya daukar mataki a akansu.

Hirar da suke da ni audu bulama nasan gwamnatin tarayya tayi ta musu baraza su daina fira dani domin ina fadin halin rashin tsaro a Najeriya amma sunka dage sai sunyi duk da bani da wani abu da nake basu.

Ga bidiyon nan ku saurari kuji karin bayyani.Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button