Hausa Musics
WATCH VIDEO: Sani Ahmad – So Ra’ayi Ft Aisha Funtuwa


Albishirin ku ma’aibota sauraren wakokin Hausa a yau munzo muku da wakar matashin yaro ya fitar da sabuwa wakar mai taken ‘So Ra’ayi’
Nasan kuna san sanin waye to sani Ahmad ne wanda yayi fice wajen wakokin soyaya da nishadi.
Sani Ahmad ya fitar da wannan waka mai suna “So Ra’ayi” wanda tayi dadi sosai.