Hausa Musics
WATCH & DOWNLOAD VIDEO : Ali Jita – Aminiya ft Nasifa Abdullahi


Ali isah jita wanda yayi wakar mai jita shine yayi sabuwa wakar sa mai suna “Aminiya”
Shine a yau a zo da wakarsa mai jita wanda zakuji kalamai sosai a cikinta.
Aminiya waka ce da fitaccen mawakin ya rera domin yayi kalamai da kafiya sosai a cikin wannan wakar.
Zaku iya amfani da download mp3 domin saukar da wannan wakar a wayoyinku.