Labarai
Jaruma adunni ade ta baiwa ɗanta mamaki a ranar “Birthday” dinsa a cikin hotuna


Jaruma adunni ade na daya daga cikin fitattun jaruman Nollywood wanda tana daga cikin jaruman da na fito a cikin fina finai da dama inda tayi fim sama da 250.
A shekara 2020 anyi gasar “women kings of box office filmmaking 2020” tayi farin ciki sosai ganin ta shiga fitattun mata goma sha biyu inda ta nuna tana yi sama da 250.
Adummi ade tana ɗa wanda ya cika shekaru goma sha shidda 16 a duniya wanda ake kiransa da suna D’marion inda ta gwangwaje masa da “cake” a ranar Birthday dinsa inda yaron yayi farin ciki sosai.
Ga hotunan a nan.