AddiniLabarai

Cigaba Audu Bulama yayiwa danhajannama kaca-kaca a yayin muhawara ta bidiyo kashi na 3

Abubuwan da ke cikin wannan cigaban

  • Akwai tufka da warwara a cikin musulunci
  • Da ɗan  adam yana zaune lafiya ƙalau bashi da Matsala, addini yazo ya ɓata abubuwa

Wanann tattaunawa itace ta farko da shi audu bulama bukarti da shi yaron maudu’i na Farko shine kana

Alhamdulillahi Barrister audu bulama bukarti ya tattauna da wani matashin yaro wanda yake kiran kansa danhajannama wanda tattaunawar tayi matukar tasiri sosai.

Barrister audu bulama bukarti yace sunyi akan maudu’i shidda wanda shi danhajannama yake ikirarin cewa babu a doron duniya.

A wannan cigaban shine kashi na ukku 3 inda yake fadin “Akwai tufka da warwara a cikin musulunci” sai ya dauko wani ɗan takaitaccen bidiyon sheikh albani Zaria wanda ciki yake cewa Annabi s.a.w yake cewa ya shiga aljanna yaga wata mata tana alwala a gaban wani gida mai daga karshe har yaje zai shiga gidan sai kace masa na sayyadina Umar R.A sai Annabi (s.a.w) ya dawo yana bada labari sai sayyadi Umar R.A sai yace saboda irin kishi naka. Sai danhajannama ya sanya wannan akan fassarar da malam yayiwa hadisin sai ya kawo wasu hadisai da ke cewa ae ba’a sallah ba’a alwala a cikin Aljannah, saboda haka wannan hadisi ya warware wancan hadisin.

Nan ne malam bulama bukarti ya fara bashi amsa kamar yadda zakuji daga bakin Barrister Audu bulama bukarti.

Ga bidiyo nan Barrister yayi bayyani dalla dalla.

 

Wannan shine Bidiyo na ukku a turanci ana kiransa “Part 3” akwai saura ku kasance da hausaloaded a koda yaushe.

Kadan daga cikin wanda mutane nayi recording akan wannan maudu’i.

 

Abinda nake so ku sani shine Barrister sunyi wannan muhawara ne amma baiyi recording ba, amma ya samu wani yace dan Allah yayi bidiyo ya fitar da maudu’in da sunkayi da shi wancan yaro. An samu a karkashin martanin shi Audu bulama bukarti wani yace yayi recording daga farko har karshe malam yaji dadi amma yace ranar wani barawo yazo gidansu duk ya sace wayoyinsa inji wani bawan Allah da ya samu yin recording din muhawarar.







Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button