Labarai

An koma makarantu a yankunan da girgizar kasa ta afku a Maroko

Yara sun koma makaranta a garuruwa da ƙauyuka da dama a Moroko bayan mummunar girgizar kasar da ta afku a kasar, kamar yadda kafafen yada labarai suka rawaito.

An koma makarantu a yankunan da girgizar kasa ta afku a Maroko
An koma makarantu a yankunan da girgizar kasa ta afku a Maroko

BBC Hausa na ruwaito.A wurare kamar Amizmiz da Asni da Taroudant, an ci gaba da ɗaukan darussa tare a cikin tantuna 150 waɗanda aka samu tallafi daga hukumomin yankin na musamman da aka tanadar don koyarwa, a cewar shafin intanet na Lakome mai zaman kansa.

An koma makarantu a yankunan da girgizar kasa ta afku a Maroko
An koma makarantu a yankunan da girgizar kasa ta afku a Maroko

Kamfanin dillancin labaran kasar MAP ya bayar da rahoton kyakkyawan fata da jajircewa a tsakanin malaman da daliban.

An koma makarantu a yankunan da girgizar kasa ta afku a Maroko
An koma makarantu a yankunan da girgizar kasa ta afku a Maroko

Bugu da kari, ana jigilar dalibai 6,000 daga yankunan da lamarin ya shafa a El Haouz zuwa makarantu a birnin Marrakesh, kamar yadda gidan talabijin na 2M ya ruwaito.An koma makarantu a yankunan da girgizar kasa ta afku a Maroko An koma makarantu a yankunan da girgizar kasa ta afku a MarokoMr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button