Hausa Musics
MUSIC: SDeen M Haruna – Kena Biyo


Albishirinku Ma’abota sauraren wakokin hausa a yau sun sake zu muku da sabuwa wakar Sdeen M haruna
KENA BIYOO Wakace Tamusaman AGareku masoyana wakace wace tayi daban da iren wakokin dakukasaba sauraro wakace me dauke da sakonin masoya iren ire baabinda zance maku akan wanann waka metaken KENA BIYOO.


saikunjita akwai nishadantarwa gasuwa dadin sauti gakuma dadadan kalamai kucigaba da bibiyarmu ta wanann shafin domin samun sabbabin wakokin mu dazarar mundora Ninaku S.DEEN M HARUNA godiya agareku masoyana.