Politics Musics

MUSIC : Dauda kahutu Rarara – Ganduje Shugaban party

Fitaccen mawakin nan na siyasa Dauda kahuta rarara yayi sabuwa waka ga mai girma shugaban kasa Bola Ahmed tinubu

Rarara ya baiwa wannan waka suna “Ganduje shugaban party” wanda yayi kalamai sosai a cikinta.

MUSIC : Dauda kahutu Rarara - Ganduje Shugaban party

Rarara ya fitar da wannan waka ne saboda bada tashi gudumuwa ga jami’yarsa ta apc da kuma dan takarar jam’iyyar Apc.

Yayi wnanan wakar ne bayan dawowar zaɓaɓɓen shugaban kasa Bola Ahmed tinubu.

 

DOWNLOAD MP3Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button