Hausa Musics
MUSIC: Ado Gwanja – Nigeria da Niger ft Nazifi Asnanic


Shahararrun mawakan Nigeria Ado Gwanja da Nazifi Asnanic sun yi sabuwa waka mai suna Nigeria da Niger.
Nigeria da Niger yan uwan juna ne babu bambanci yaki damu da su sam bai dace ba sulhu yafi komai.


Mawakan sunyi wakar ne domin nuni da cewa Nigeria da Niger uwa ɗaya ce uba daya bamu da babu gaba tsakanin mu da su.
Kuyi amfani da alamar Download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.