Hausa Musics
MUSIC: Kawu Sarki – Jiran Lokaci


A yau munzo muku da sabuwa waka matashi mawaki Kawu dan sarki da sabuwa wakarsa mai suna “Jiran Lokaci”
Kawu dan sarki mai wakar ingalo yayi fice sosai a kasar hausa harda kudanci ma


Kawu dan sarki ya fitar da sabuwa waka ne mai suna. “jiran lokaci”.
Zaku iya amfani da link da ke kasa domin saukar da wakar a wayoyinku na android.