Hausa Musics
MUSIC :Dan Musa Prince – Alifun Ba’un


Dan Musa albishirinku Ma’abota sauraren wakokin mawaki Dan Musa Prince ya fitar da sababbin wakokinsa a cikin kundin album mai taken Sirin Gold album.


Dan Musa Prince mawaki ne da ya shahara wajen wakokin soyaya wanda itama wakar mai taken ‘Alifun Ba’un ‘ akwai kalman soyayya sosai a cikinta.
A cikin mun zo muku daya daga cikin wakokin mai suna ‘ Alifun Ba’un’ wanda tana daya daga cikin sabon kundin wakokinsa na 2023.
Sai kuyi amfani da download mp3 wajen saukar da wakar.