Hausa Musics

MUSIC : Ado Gwanja – I Love You

Ado Gwanja yayi sabuwa waka mai suna ‘I Love You’ wannan wakar ta tayar da kura sosai a ranar aurensa.

Ado Gwanja yayi baitoci sosai wanda ake tunanin ko yayi ne domin tsohuwar matarsa taji haushi irin yadda ankaji ana kalamai cikinta.

MUSIC : Ado Gwanja - I Love You

Kamar haka:-

In kin guje ni ina zaki kwana

Da anka hankalina ina binki kina gudu

Saboda i love You , saboda i love you

Yanzu zanyi aure

Ina ji a jikina yanzu zanyi Aure.

Zaku iya amfani da alamar Download Mp3 dake kasa domin saukar da Wakar.

 

DOWNLOAD MP3







Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button