Hausa Hip Hop
MUSIC : Oga Abdul – Akwai Daraja ft Adam A Zango


Oga abdul matashin mawaki ne wanda yayi fice a wajen wakokin hip hop.
Oga abdul yayi wannan wakar ne da mai gidansa Adam a zango.


Wakar akwai daraja waka ce da zata nishadantar da ku sosai matuka.
Zaku iya amfani da Download mp3 domin saukar da wakar.