Politics Musics
MUSIC : Farfesan waka – Hakuri Zamfarawa


Farfesan waka yayi sabuwa waka mai taken Hakuri Zamfarawa wanda yayi wannan waka ne akan zabe wanda akwai kalamai sosai a ciki.


Farfesan waka yayi wakar ne akan Hakuri Zamfarawa wanda yake adda wannan al’ummarmu ta Nigeria.
Suleiman farfesan yayiwa shuwagabannin yan siyasa wankin babban bargo fes a cikin wannan waka sai ku sauka domin sauraren ta.