Kannywood
Alheri Danko Rarara Ya Bada Kyautar Babura Guda 20 (Hotuna)


Mai Girma Shugaban Kasar Mawaka Alhaji Dauda Kahutu Rarara Ya Bawa Wadanda Aka Sacewa Babura Lokacin Da ‘Yan Ta’addan Siyasa Sukaje Gidansa Da 0ffice Dinsa Suka Kona Masa Amatsayin Celebration.
Rarara aid media ne ya fito daga mai taimaka masa a fagen kafafen sada zumunta Rabiu Garba daya
Ga jerin hotunan nan kasa.