Hausa Musics

MUSIC: Sani Ahmad – Muradin Rai

Albishirin ku ma’aibota sauraren wakokin Hausa a yau munzo muku da wakar matashin yaro.

Nasan kuna san sanin waye to sani Ahmad ne wanda yayi fice wajen wakokin soyaya da nishadi.

MUSIC: Sani Ahmad - Muradin Rai

Sani Ahmad ya fitar da wannan waka mai suna “Muradin Rai” wanda tayi dadi sosai.

Sai kuyi amfani da alamar Download  da ke kasa domin saukar da wakar.

 

DOWNLOAD MP3







Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button