Hausa Musics

MUSIC : Isah Ayagi – Muradina

Isah Ayagi  shahararren mawaki ne da yayi tashe sosai da ya fitar  da sabuwa waka mai take “Muradina”inda zakuji dadin wakar

Isah Ayagi yayi wakar A fahimce ni  a wanann shekara ta 2023 wanda zakuji irin yadda yayi amfani da kalamai na soyayya daman mawakin soyayya ne.

Wakar ‘A Fahimce ni’ tayi tasiri sosai ga duk masu sauraren wakokinsa irin yadda anka nuna sunka saurare a kafarsa.

Zakuyi iya amfani da Download mp3 domin saukar da wakar.

 

DOWNLOAD MP3Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button