Labarai
Ko social media ƴata baza yi ba balantana ta shiga kannywood – sadiya haruna
A zantawarta da shirin Taurarin TikTok na tashar Dala FM Kano, Sadiya ta ce ba zata so ƴarta ta yi abin da ta yi ba balle ta fuskanci ƙalubalen da ta fuskanta.
Ta ƙara da cewa, ita ma mahaifiyarta ba ta so ta shiga Kannywood shi yasa ko da ta yi ƙoƙarin fara wa sai ta soma da hannun hagu.
Ga cikakken bidiyon nan ku kalla.