Hausa Musics

DOWNLOAD VIDEO : Tynking Mai Gashi – Babyna Ft Hamisu Breaker

Tynking Mai Gashi ya fitar da sabuwa wakarsa mai suna “Babyna” tare da Hamisu Breaker.

Tynking Mai Gashi mawaki ne wannan shine farkon hadakar wakar shi da Hamisu Breaker.DOWNLOAD VIDEO : Tynking Mai Gashi - Babyna Ft Hamisu Breaker

Babyna waka ce wanda anyi ruwan kalamai sosai a cikinta.

Zaku iya amfani da Download video da ke kasa domin sukar da wakar.

DOWNLOAD VIDEO HERE







Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button