Uncategorized

DOWNLOAD VIDEO: Auta Mg Boy – Gidan Sarauta Ft Adam A Zango

Ina ma’abota sauraren wakokin Auta Mg Boy mai wakokin soyayya a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘Gidan Sarauta’.DOWNLOAD VIDEO:   Auta Mg Boy - Gidan Sarauta Ft Adam A Zango

Wakar ‘Gidan Sarauta’ ita ce Auta Mg Boy yayi wakar ne ga Masoya wanda anyi baitocin soyaya sosai a cikinta.

Auta Mg Boy mawaki ne wanda ya fice a wajen wakokin soyayya da iya kalamai masu nishadi.

Wannan wakar anyi tace ne domin amana a soyayya a tsakanin masoya.

DOWNLOAD VIDEO HERE







Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button