Hausa Musics
ALBUM : Auta Waziri – Kewa Ep 2023
Auta waziri fitaccen mawaki ne na soyayya da yake tashi a halin yanzu.
Auta waziri matashin mawaki da Allah ya bashi hikima da kalmomi da kafiya wajen iya rera wakoki.
A yau shine munka zo muku da sababbin wakokin da ya fitar a cikin kudin album dinsa mai suka kewa Album 2023 Ep.
Kewa album ne da ya samu zafaffan wakoki guda ko sha daya a cikinsa wanda zaku iya Download daya bayan daya.
Track List.
Zaku iya sauraren wannan wakokin kai tsaye daga shafin Audiomack dinsa.