Hausa Musics
Music: Salim Smart – Mai Kyau
Salim Smart ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Mai Kyau”.
Salim smart hazikin matashin mawaki ne wanda shima yanzu yaron yana tashi sosai.


Shine mawakin da yayi wakar rayuwa kaddara ce ta shirin labarina mai dogon zamani wanda zakuyi mamaki sosai.