Politics Musics
MUSIC: Dauda Kahutu Rarara – Tangal – Tangal full Mp3
Rarara ya saki sabuwar waƙa kan zaɓen Gwamnan Kano
Zazzafar muhawara ta ɓarke a kafafen sada zumunta sakamakon sabuwar waƙa da fitaccen mawaƙin siyasar nan na APC Dauda Kahutu Rarara ya fitar kan zaɓen Gwamnan Kano.
A cikin waƙar dai Rarara ya jaddada furucin Gwamna mai barin gado Dr. Abdullahi Umar Ganduje wanda ya kira sakamakon zaɓen da Tangal-tangal.


Rarara ya kuma yi suka ga jam’iyyar NNPP da jagoranta lamarin da ya fusata mabiyanta musamman a kafafen sada zumunta.
kuyi amfani da Download mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.