Hausa Musics
MUSIC : Auta waziri – Nasoki
Auta waziri matashin mawaki wanda yayi fice sosai a wajen rera wakoki.
Ya fitar bada sabuwa wakar sa mai suna ” Nasoki” wadda tabbas abu wakar tayi kyau sosai.


Autar waziri yayi waka Farin cikina wadda nasan mata suna jiraye da su saurari wannan wakar.