Kannywood

Naira Miliyan Tara Da Gida a medile akayimin taya nabar Tinubu Naƙi – Furodusa Nazir Dan Hajiya

A yau din nan mun samu labari daga shafin Instagram na wani babban furodusa a Masana’atar Kannywood wato naziru Dan Hajiya wanda a kwanan baya ya fito takarar dan Majilisar tarayya a yankinsa.ya wallafa a shafinsa yana cewa.

“Naira Milyan Tara Da Gida A Maidile akace za’a bani nabar hidimar TINUBU nace a’a”Naira Miliyan Tara Da Gida a medile akayimin taya nabar Tinubu Naƙi - Furodusa Nazir Dan Hajiya

A kasan wannan posting ya rubuta

“Gashi Allah yasa munci zabe.”

Hausaloaded ta tattara martanin mutane inda suke cewa

@saratudaso cewa take : Shafcin Gizooooooooooo😂 To ai Hikenan.😂

@madamkorede : Allah koh?

@haleefa_abubakar cewa yake : Mai karya? @nazir_danhajiya

@ummie_neh cewa yake : Wannan har wani abin fadine,kar dai kamanta da guguwan masoya,kakai matakin dakake a ynzu,kowa yasan dan aljihunku kukeyi badan talaka ba,so no need kazo kana wani fadin abinda akamaka tayi,wannan ba damuwarmu bace,kardai ka manta arewa itace koma baya,akan komai na nigeria,idan kunyi amfani da masoyanku,wajen zaban wanda kukeso,ranar kuka kuma wanne baki gareku na basu hakri,komai akan talaka yake karewa,kanku kawai kuka sani

@sadiq_guru cewa yake: Hhh wannan kuma da wani kake #😂 kadai kai ma ya ma waka







Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button