Hausa Musics

MUSIC: Abdul D One – Ba zan iya Rabo da ke ba

 

Abdul D One ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Bazan iya Rabo Da ke ba“. Gaskiya zanso ace masoya wannan mawaki wadanda suke da iyalina yakamata ace sun saurari wannan waka saboda ta bada ma’ana matuka.

Sanadinki waka ce ta masoya wanda zakuji yadda fasihin mawakin yayi baitoci sosai masu gamsarwa.

MUSIC:Abdul D One - Ba zan iya Rabo da ke ba

Abdul D One mawaki ne da yayi fice a wajen wakokin soyayya.

Zaka iya sauraran wannan waka kuma saukarwa a wayoyinku.

 

DOWNLOAD MP3Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button