Hausa Musics
[MUSIC] Hussaini Danko – Jarman Lagos Yarima Shettima
Albishirun ku ma’abota sauraren wakokin Hussaini Danko a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna “Jarma Lagos Yarima Shettima”
Hussaini Danko mawaki ne da yake taka rawar gani a mawakan nanaye wanda shima ya dade yana taka leda.
![Hussaini Danko [MUSIC] Hussaini Danko - Jarman Lagos Yarima Shettima](https://i0.wp.com/www.hausaloaded.com/wp-content/uploads/2023/03/yerima_shettima-20230329-0001.jpg?resize=708%2C472&ssl=1)
![Hussaini Danko [MUSIC] Hussaini Danko - Jarman Lagos Yarima Shettima](https://i0.wp.com/www.hausaloaded.com/wp-content/uploads/2023/03/yerima_shettima-20230329-0001.jpg?resize=708%2C472&ssl=1)
Wakar ‘Jarman Lagos Yarima Shettima ‘ yayi kokari sosai wajen rera wannan waka inda ta samu aiki sosai wanda daman kusan mawakin yana da jajarcewa.