Hausa Musics

MUSIC  : farfesan waka  – Barema ft Alan waka x Yahaya Makaho

 

Suleman farfesan waka ya zo muku da sabuwa wakarsa mai suna “‘Barema” wanda zakuji yadda yayi kalamai sosai kan yadda talakan Nigeria.

Wanda wannan halin da Nigeria tace sai dai muce Allah yayi mana sauki amma wallahi a Nigeria Allah ne kawai ke son talaka.

MUSIC  : farfesan waka  - Barema ft Alan waka x Yahaya Makaho

Farfesa waka tare da abokansa alan waka da Malam yahaya makaho da yake wakokin fadarkawa sosai a cikin wannan al’umma.

Kuyi amfani da alamar download mp3 domin saukar da wannan waka.

 

DOWNLOAD MP3







Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button