Hausa Musics
DOWNLOAD VIDEO: Kawu Sarki – Barde ft Momee Gombe
A yau munzo muku da sabuwa waka matashi mawaki Kawu dan sarki da sabuwa wakarsa mai suna “Barde”
Kawu dan sarki mai wakar ingalo yayi fice sosai a kasar hausa harda kudanci ma.
Kawu dan sarki ya fitar da sabuwa waka ne mai suna. “Barde”.
Zaku iya amfani da link da ke kasa domin saukar da wakar a wayoyinku na android.