Politics Musics
MUSIC : Nura Oruma – A kona Tsintsiya
Fitaccen mawakin siyasa nan nura oruma ya fitar da sabuwa wakarsa mai taken ‘ A kona Tsintsiya’.
Nura Oruma ya sadaukar da wannan wakar zuwa ga hon. kajiji chairman scholarship board Sokoto state.


Wannan wakar mai taken A kona tsintsiya ga kadan daga cikin baitocin wannan wakar.
A kona tsintsiya yaran mallam
A kona tsintsiya Atiku Abubakar a koma tsintsiya
DG A kona tsintsiya