Politics Musics
MUSIC: Misbahu M Ahmad – Jiki Magayi bazamu sake zaben Apc
Mawaki misbahu M Ahmad ya fitar da sabuwa wakarsa mai suna ” Jiki Magayi bazamu kara zaben Apc ba”.
Jiki Magayi mawakin jam’iyar PDP wanda yayi wa dan takarar Shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP Alh. Atiku Abubakar.


Jiki Magayi waka ce wadda mawakin yake nuna irin wahala da kunci da al’umma Nigeria suke ciki.
Tsada rayuwa, babu tsaro ga talauci da wannan jamiyar ta kawowa mutane kamar yadda mawakin ke fadi.
Zaku iya amfani da alamar Download mp3 ke saukar da wannan waka.