Politics Musics

MUSIC: Ibrahim Yala – Naka Sai Naka (Atiku Abubakar)

Shahararren mawakin nan Ibrahim Yala wanda ya rera wakar ” Yau Nigeria riko sai mai gaskiya baba Buhari kai muke so Nigeria.

A yau mun kawo muku sabuwa wakar sa mai suna “Naka sai Naka” wanda ya rerawa Dan takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar PDP Alh Atiku Abubakar.

MUSIC: Ibrahim Yala - Naka Sai Naka (Atiku Abubakar)

Ibrahim Yala mawaki ne wanda ya dade yana rera waka ta siyasa wanda ya shahara sosai.

Naka sai Naka waka ce wanda ya fadi irin yadda al’ummar Nigeria sunka shiga a wannan kasa.

Zaku iya amfani da alamar Download mp3 da ke kasa domin sukar da wannnan waka.

 

DOWNLOAD MP3

 

Zaku iya kallon wannan wakar kai tsaye a nan.

DOWNLOAD VIDEO HERE 







Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button